MediaWiki  REL1_19
MessagesHa.php
Go to the documentation of this file.
00001 <?php
00013 $messages = array(
00014 # User preference toggles
00015 'tog-underline'               => 'A shaya zaruruwa',
00016 'tog-highlightbroken'         => 'A haskaka katsattsin zaruruwa <a href="" class="new">kamar haka</a> (koko: kamar haka<a href="" class="internal">?</a>)',
00017 'tog-justify'                 => 'A daidaita sakin layuka',
00018 'tog-hideminor'               => 'A ɓoye ƙananan gyare-gyare na baya-bayan nan',
00019 'tog-hidepatrolled'           => 'A ɓoye gyare-gyaren kan ido a cikin gyare-gyare bayan-bayan nan',
00020 'tog-newpageshidepatrolled'   => 'A ɓoye shafuna kan ido a cikin sabbin shafuna',
00021 'tog-extendwatchlist'         => 'A faɗaɗa jerin kan ido ya nuna duka gyare-gyare, ba na baya-bayan nan kawai ba',
00022 'tog-usenewrc'                => 'A yi amfani da kyautattun gyare-gyare na baya-bayan nan (ana buƙatar Javascript)',
00023 'tog-numberheadings'          => 'A lambace kanun matani kai tsaye',
00024 'tog-showtoolbar'             => 'A nuna sandar kayan aiki ta gyarawa (ana buƙatar JavaScript)',
00025 'tog-editondblclick'          => 'A gyara shafuna da dabar-kiliki (ana buƙatar JavaScript)',
00026 'tog-editsection'             => 'A lamunta gyara sashe ta hanyar zaruruwan [gyarawa]',
00027 'tog-editsectiononrightclick' => 'A lamunta gyara shashe da kilikin dama a kan kanun shashe (ana buƙatar JavaScript)',
00028 'tog-showtoc'                 => 'A nuna jadawalin kanu (cikin shafuna masu fiye da kanu 3)',
00029 'tog-rememberpassword'        => 'A adana bayanan loginkina a wannan kwamfyuta (for a maximum of $1 {{PLURAL:$1|day|days}})',
00030 'tog-watchcreations'          => 'A daɗa shafunan da na ƙirƙira a cikin jerina na kan ido',
00031 'tog-watchdefault'            => 'A daɗa shafunan da na gyara a cikin jerina na kan ido',
00032 'tog-watchmoves'              => 'A daɗa shafunan da na gusar a cikin jerina na kan ido',
00033 'tog-watchdeletion'           => 'A daɗa shafunan da na shafe a cikin jerina na kan ido',
00034 'tog-minordefault'            => 'A alamta gyare-gyarena a matsayin ƙanana bisa manufa',
00035 'tog-previewontop'            => 'A nuna filin rigya-gani sama ga filin gyare-gyare',
00036 'tog-previewonfirst'          => 'A nuna rigya-gani tun gyaran farin',
00037 'tog-nocache'                 => 'A tsayar da kacin shafi',
00038 'tog-enotifwatchlistpages'    => 'A shaida mani ta Imel idan wani shafin jeerina na bin-sau ya sauya',
00039 'tog-enotifusertalkpages'     => 'A shaida mani ta Imel idan shafina na muhawara ya sauya',
00040 'tog-enotifminoredits'        => 'A shaida mani ta Imel game da ko da ƙaramin gyara ne',
00041 'tog-enotifrevealaddr'        => "A bayyana Imel kina a cikin sak'wanni na shaidarwa",
00042 'tog-shownumberswatching'     => "A nuna adadin ma'aikata masu bin sawun wannan shafi",
00043 'tog-oldsig'                  => 'Rigya-ganin sa-hannu da ake da shi',
00044 'tog-fancysig'                => 'A ɗauki matanin sa-hannu a matsayin matanin Wiki (ba tare da mahaɗin otomatik ba)',
00045 'tog-externaleditor'          => 'Bisa manufa, a yi amfani da editan matani daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
00046 'tog-externaldiff'            => 'Bisa manufa, a yi amfani da kwatantau daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
00047 'tog-showjumplinks'           => 'A lamunta mahaɗan "a tsallaka zuwa"',
00048 'tog-uselivepreview'          => 'A yi amfani da rigya-gani mai sauƙi (ana buƙatar JavaScript) (hajar gwaji)',
00049 'tog-forceeditsummary'        => 'A gargaɗe ni idan na ajiye kangon fili na taƙaitawa',
00050 'tog-watchlisthideown'        => 'A ɓoye sauye-sauyena daga jerin bin sawu',
00051 'tog-watchlisthidebots'       => 'A ɓoye sauye-sauye da rabuwatoci suka daga jerin bin sawu',
00052 'tog-watchlisthideminor'      => 'A ɓoye ƙananen sauye-sauye daga jerin bin sau',
00053 'tog-watchlisthideliu'        => "A ɓoye sauye-sauyen da logaggin ma'aikata suka yi daga jerin bin sau",
00054 'tog-watchlisthideanons'      => "A ɓoye sauye-sauyen da ma'aikata maras suna suka yi daga jerin bin sau",
00055 'tog-watchlisthidepatrolled'  => 'A ɓoye sauye-sauye da ke kan lura daga jerin bin sau',
00056 'tog-ccmeonemails'            => "A aika mini kwafi na duk imel da nike aikawa wasu ma'aikata",
00057 'tog-diffonly'                => 'Kada a nuna tsarabar shafuna a ƙarƙashin sakamakon kwatance',
00058 'tog-showhiddencats'          => 'A nuna rukunonin ɓoye',
00059 'tog-norollbackdiff'          => 'Kada a nuna sauyi da aka yi idan aka banye shi',
00060 
00061 'underline-always'  => 'Kullum',
00062 'underline-never'   => 'Ko kaɗan',
00063 'underline-default' => 'Manufar buroza',
00064 
00065 # Font style option in Special:Preferences
00066 'editfont-style'     => 'Salon fanti na filin gyara',
00067 'editfont-default'   => 'Manufar buroza',
00068 'editfont-monospace' => 'Fanti mai tsayayyen faɗi',
00069 'editfont-sansserif' => 'Fanti maras sarif',
00070 'editfont-serif'     => 'Fanti mai sarif',
00071 
00072 # Dates
00073 'sunday'        => 'Lahadi',
00074 'monday'        => 'Litinin',
00075 'tuesday'       => 'Talata',
00076 'wednesday'     => 'Laraba',
00077 'thursday'      => 'Alhamis',
00078 'friday'        => "Jumma'a",
00079 'saturday'      => 'Asabar',
00080 'sun'           => 'Lah',
00081 'mon'           => 'Lit',
00082 'tue'           => 'Tal',
00083 'wed'           => 'Lar',
00084 'thu'           => 'Alh',
00085 'fri'           => 'Jum',
00086 'sat'           => 'Asa',
00087 'january'       => 'Janairu',
00088 'february'      => 'Faburairu',
00089 'march'         => 'Maris',
00090 'april'         => 'Afirilu',
00091 'may_long'      => 'Mayu',
00092 'june'          => 'Yuni',
00093 'july'          => 'Yuli',
00094 'august'        => 'Agusta',
00095 'september'     => 'Satumba',
00096 'october'       => 'Oktoba',
00097 'november'      => 'Nuwamba',
00098 'december'      => 'Disamba',
00099 'january-gen'   => 'Janairu',
00100 'february-gen'  => 'Faburairu',
00101 'march-gen'     => 'Maris',
00102 'april-gen'     => 'Afirilu',
00103 'may-gen'       => 'Mayu',
00104 'june-gen'      => 'Yuni',
00105 'july-gen'      => 'Yuli',
00106 'august-gen'    => 'Agusta',
00107 'september-gen' => 'Satumba',
00108 'october-gen'   => 'Oktoba',
00109 'november-gen'  => 'Nuwamba',
00110 'december-gen'  => 'Disamba',
00111 'jan'           => 'Jan',
00112 'feb'           => 'Fab',
00113 'mar'           => 'Mar',
00114 'apr'           => 'Afi',
00115 'may'           => 'May',
00116 'jun'           => 'Yun',
00117 'jul'           => 'Yul',
00118 'aug'           => 'Agu',
00119 'sep'           => 'Sat',
00120 'oct'           => 'Okt',
00121 'nov'           => 'Nuw',
00122 'dec'           => 'Dic',
00123 
00124 # Categories related messages
00125 'pagecategories'         => '{{PLURAL:$1|Rukuni|Rukunoni}}',
00126 'category_header'        => 'Shafuna na cikin rukunin "$1"',
00127 'subcategories'          => 'Ƙananan rukunoni',
00128 'hidden-categories'      => '{{PLURAL:$1|Ɓoyayyen rukuni|Ɓoyayyun rukunoni}}',
00129 'category-subcat-count'  => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan ƙaramin rukuni kawai.|Wannan rukuni ya ƙumshi {{PLURAL:$1|wannan ƙaramin rukuni|$1 wanɗannan ƙananan rukunoni}}, daga cikin jimlar $2.}}',
00130 'category-article-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan shafi kawai.|{{PLURAL:$1|shafi na gaba yana|$1 shafuna na gaba suna}} cikin wannan rukuni, daga cikin jimlar $2.}}',
00131 'listingcontinuesabbrev' => 'ci-gaba',
00132 
00133 'newwindow'  => '(buɗa cikin sabuwar taga)',
00134 'cancel'     => 'Soke',
00135 'mytalk'     => 'Mahawarata',
00136 'navigation' => 'Shawagi',
00137 
00138 # Cologne Blue skin
00139 'qbfind'         => 'Nemo',
00140 'qbedit'         => 'Gyarawa',
00141 'qbspecialpages' => 'Shafuna na musamman',
00142 
00143 # Vector skin
00144 'vector-action-delete'  => 'Soke',
00145 'vector-action-move'    => 'Gusarwa',
00146 'vector-action-protect' => 'A kare',
00147 'vector-view-create'    => 'Ƙirƙira',
00148 
00149 'errorpagetitle'   => 'Tangarɗa',
00150 'returnto'         => 'Koma $1',
00151 'tagline'          => 'Daga {{SITENAME}}',
00152 'help'             => 'Taimako',
00153 'search'           => 'Nema',
00154 'searchbutton'     => 'Binciko',
00155 'searcharticle'    => 'Mu je',
00156 'history'          => 'Tarihin shafi',
00157 'history_short'    => 'Tarihi',
00158 'printableversion' => 'Sufar bugawa',
00159 'permalink'        => 'Dawwamammen mahaɗi',
00160 'edit'             => 'Gyarawa',
00161 'create'           => 'Ƙirƙira',
00162 'editthispage'     => 'Gyara wanna shafi',
00163 'delete'           => 'Soke',
00164 'protect'          => 'A kare',
00165 'protect_change'   => 'sauyawa',
00166 'newpage'          => 'Sabon shafi',
00167 'talkpage'         => 'Muhawara kan wannan shafi',
00168 'talkpagelinktext' => 'Hira',
00169 'personaltools'    => 'Zaɓaɓɓin kayan aiki',
00170 'talk'             => 'Mahawara',
00171 'views'            => 'Hange',
00172 'toolbox'          => 'Akwatin kayan aiki',
00173 'otherlanguages'   => 'A wasu harsuna',
00174 'redirectedfrom'   => '(an turo daga $1)',
00175 'redirectpagesub'  => 'Shafin turawa',
00176 'lastmodifiedat'   => 'Gyaran baya na wannan shafi ran $1, a $2.',
00177 'jumpto'           => 'A tsallaka zuwa:',
00178 'jumptonavigation' => 'Shawagi',
00179 'jumptosearch'     => 'nema',
00180 
00181 # All link text and link target definitions of links into project namespace that get used by other message strings, with the exception of user group pages (see grouppage) and the disambiguation template definition (see disambiguations).
00182 'aboutsite'      => 'Game da {{SITENAME}}',
00183 'aboutpage'      => 'Project:Game da',
00184 'copyright'      => 'Bayannai sun samu a ƙarƙashin $1.',
00185 'copyrightpage'  => '{{ns:project}}:Hakkin Mallaka',
00186 'disclaimers'    => 'Hattara',
00187 'disclaimerpage' => 'Project:Babban gargaɗi',
00188 'edithelp'       => 'Taimako kan gyara',
00189 'edithelppage'   => 'Help:Gyarawa',
00190 'helppage'       => 'Help:Tsaraba',
00191 'mainpage'       => 'Marhabin',
00192 'privacy'        => 'Manufar kare sirri',
00193 'privacypage'    => 'Project:Manufar kare sirri',
00194 
00195 'badaccess' => 'Tangarɗar lamuncewa',
00196 
00197 'retrievedfrom'       => 'Daga "$1"',
00198 'youhavenewmessages'  => 'Kuna da $1 ($2).',
00199 'newmessageslink'     => 'sabbin saƙonni',
00200 'newmessagesdifflink' => 'sauyin ƙarshe',
00201 'editsection'         => 'gyarawa',
00202 'editold'             => 'gyarawa',
00203 'editlink'            => 'gyarawa',
00204 'viewsourcelink'      => 'duba tushe',
00205 'editsectionhint'     => 'Gyara sashe: $1',
00206 'toc'                 => 'Kanun bayannai',
00207 'showtoc'             => 'nuna',
00208 'hidetoc'             => 'ɓoye',
00209 'site-rss-feed'       => 'Kwararen RSS na $1',
00210 'site-atom-feed'      => 'Kwararen Atom na $1',
00211 'page-rss-feed'       => 'Kwararen RSS na "$1"',
00212 'page-atom-feed'      => 'Kwararen Atom na "$1"',
00213 'red-link-title'      => '$1 (babu wannan shafi)',
00214 
00215 # Short words for each namespace, by default used in the namespace tab in monobook
00216 'nstab-main'     => 'Shafi',
00217 'nstab-user'     => "Shafin ma'aikaci",
00218 'nstab-special'  => 'Shafi na musamman',
00219 'nstab-project'  => 'Shafin shiri',
00220 'nstab-image'    => 'Fayil',
00221 'nstab-template' => 'Mulu',
00222 'nstab-category' => 'Rukuni',
00223 
00224 # General errors
00225 'missing-article'    => 'Taskar bayannai ba ta samo matanin wani shafin da ya kamata ta samo ba, mai suna "$1" $2.
00226 
00227 Mafarin haka yawanci shi ne mahaɗi mai zuwa ga shafin da aka soke ko aka gusar.
00228 
00229 In ba haka ba ne, to kun takalo wata tangarɗa a safuwai kin.
00230 Don Allah a aika ruhoto zuwa ga [[Special:ListUsers/sysop|administrator]], tare da nuna URL kin.',
00231 'missingarticle-rev' => '(lambar zubi: $1)',
00232 'badtitletext'       => "Kan shafin da aka nema bai da ma'ana, ko kango ne, ko kuma wani kai ne na tsakanin harsuna ko shire-shire da bai da mahaɗi mai kyau.
00233 Tana yiyuwa yana da harafi ko haruffa da ba su karɓuwa cikin kanu.",
00234 'viewsource'         => 'Duba tushe',
00235 
00236 # Login and logout pages
00237 'yourname'                => "Sunan ma'aikaci:",
00238 'yourpassword'            => 'Kalmar sirri:',
00239 'remembermypassword'      => 'Adana bayannan logina a wannan kwafyuta (for a maximum of $1 {{PLURAL:$1|day|days}})',
00240 'login'                   => 'Logi',
00241 'nav-login-createaccount' => 'logi / sabon akwanti',
00242 'userlogin'               => 'Logi / sabon akwanti',
00243 'logout'                  => 'Ban kwana',
00244 'userlogout'              => 'Ban kwana',
00245 'nologinlink'             => 'Buɗa sabon akwanti',
00246 'createaccountreason'     => 'Dalili:',
00247 'mailmypassword'          => 'Aiken kalmar sirri ta Imel',
00248 
00249 # Change password dialog
00250 'resetpass-submit-cancel' => 'Soke',
00251 
00252 # Edit page toolbar
00253 'bold_sample'     => 'Rubutu mai gwaɓi',
00254 'bold_tip'        => 'Rubutu mai gwaɓi',
00255 'italic_sample'   => 'Rubutun tsutsa',
00256 'italic_tip'      => 'Rubutun tsutsa',
00257 'link_sample'     => 'Sunan mahaɗi',
00258 'link_tip'        => 'Mahaɗin ciki',
00259 'extlink_sample'  => 'http://www.example.com sunan mahaɗi',
00260 'extlink_tip'     => 'Mahaɗi mai zuwa waje (a tuna da zagin http://)',
00261 'headline_sample' => 'Sunan kai',
00262 'headline_tip'    => 'Kan mataki na 2',
00263 'nowiki_sample'   => 'shigar da ɗanyen rubutu a nan',
00264 'nowiki_tip'      => 'Kawar da sufantawar Wiki',
00265 'image_tip'       => 'Ƙumsashen fayil',
00266 'media_tip'       => 'Mahaɗi zuwa fayil',
00267 'sig_tip'         => 'Sa-hannunku da dagin rana',
00268 'hr_tip'          => 'Layin kwance',
00269 
00270 # Edit pages
00271 'summary'                          => 'Taƙaici:',
00272 'subject'                          => 'Jigo/Kai:',
00273 'minoredit'                        => 'Ƙaramin gyara',
00274 'watchthis'                        => 'Bi sawun wannan shafi',
00275 'savearticle'                      => 'Adana shafi',
00276 'preview'                          => 'Rigya-gani',
00277 'showpreview'                      => 'Sufar rigya-gani',
00278 'showdiff'                         => 'Nuna sauye-sauye',
00279 'anoneditwarning'                  => "'''Hattara:''' Ba ku yi logi ba.
00280 Za a rubuta adireshinku na IP a cikin tarihin sauye-sauyen wannan shafi.",
00281 'summary-preview'                  => 'Rigya-gani na taƙaici:',
00282 'newarticle'                       => '(Sabo)',
00283 'newarticletext'                   => "Kun latsa mahaɗi zuwa shafin da babu shi tukuna.
00284 Domin ƙirƙiro wannan shafin, ku fara rubutu a cikin fage na ƙasa (duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|shafin taimako]] don ƙarin bayani).
00285 Idan kun ɓata ne cikin shawaginku, to ku latsa maɓallin '''baya''' na safuwayan shawaginku.",
00286 'noarticletext'                    => 'A halin yanzu babu matani a kan wannan shafi.
00287 Kuna iya [[Special:Search/{{PAGENAME}}|nemo kan wannan shafi]] cikin wasu shafuna,
00288 <span class="plainlinks">[{{fullurl:{{#Special:Log}}|page={{FULLPAGENAMEE}}}} bincika rajistan ayyukan],
00289 ko [{{fullurl:{{FULLPAGENAME}}|action=edit}} gyara wannan shafi]</span>.',
00290 'previewnote'                      => "'''Kada ku manta, wannan rigya-gani ne kawai.'''
00291 Ba a adana sauye-sauyenku ba tukuna!",
00292 'editing'                          => 'Gyaran $1',
00293 'editingsection'                   => 'Gyaran $1 (sashe)',
00294 'copyrightwarning'                 => "Lura cewa ana wallafa duk gudummuwa ga {{SITENAME}} a kan ƙa'idojin \$2 (duba \$1 don ƙarin bayani). Idan ba kwa son a sauya ko a rarraba ayyukanku yadda aka ga dama, to kada ku ajiye su a nan.<br />
00295 Kuma kuna mana alƙawarin cewa ku ne kuka rubuta aikin, ko kun juyo shi daga hajar kowa (wato \"public domain\"), ko kuma aikin hajar kyauta (wato \"free resource\") ne. '''Kada ku ajiye ayyuka masu hakkin mallaka ba tare da izini ba!'''",
00296 'templatesused'                    => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} a wannan shafi:',
00297 'templatesusedpreview'             => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} cikin wannan rigya-gani:',
00298 'template-protected'               => '(mai kariya)',
00299 'template-semiprotected'           => '(da kariya gwalgwado)',
00300 'hiddencategories'                 => 'Wannan shafi yana cikin {{PLURAL:$1|ɓoyayyen rukuni 1|ɓoyayyun rukunoni $1}}:',
00301 'permissionserrorstext-withaction' => 'Ba kwa da izinin $2, don saboda {{PLURAL:$1|wannan dalili|waɗannan dalillai}}:',
00302 
00303 # History pages
00304 'viewpagelogs'           => 'Duba rajistan ayyukan wannan shafi',
00305 'currentrev-asof'        => 'Zubin ƙarshe ga $1',
00306 'revisionasof'           => 'Zubi na $1',
00307 'previousrevision'       => '← Tsohon zubi',
00308 'nextrevision'           => 'Zubi na gaba →',
00309 'currentrevisionlink'    => 'Zubi na yanzu',
00310 'cur'                    => 'na yanzu',
00311 'last'                   => 'baya',
00312 'histlegend'             => "Don nuna bambanci: a shaida zube-zuben da ake so a kwatanta sannan a latsa maɓallin da ke ƙasa.<br />
00313 Fasali: '''({{int:cur}})''' = bambanci da zubi na yanzu, '''({{int:last}})''' = bambanci da zubi na baya, '''{{int:minoreditletter}}''' = ƙaramin gyara.",
00314 'history-fieldset-title' => 'Shawagi cikin tarihi',
00315 'histfirst'              => 'Na gaba',
00316 'histlast'               => 'Na baya',
00317 
00318 # Revision deletion
00319 'rev-delundel'              => 'nuna/ɓoye',
00320 'rev-showdeleted'           => 'nuna',
00321 'revdelete-log'             => 'Dalili:',
00322 'revdel-restore'            => 'sauya haske',
00323 'revdelete-reasonotherlist' => 'Wani dalili',
00324 
00325 # History merging
00326 'mergehistory-reason' => 'Dalili:',
00327 
00328 # Merge log
00329 'revertmerge' => 'Ware',
00330 
00331 # Diffs
00332 'history-title'           => 'Tarihin sauye-sauyen "$1"',
00333 'difference'              => '(Bambanci tsakanin zubi da zubi)',
00334 'lineno'                  => 'Layi $1:',
00335 'compareselectedversions' => 'Kwatanta zaɓaɓɓun zubi',
00336 'editundo'                => 'Janyewa',
00337 
00338 # Search results
00339 'searchresults'             => 'Sakamakon bincike',
00340 'searchresults-title'       => 'Sakamakon bincike na "$1"',
00341 'searchresulttext'          => 'Don ƙarin bayani kan binciken {{SITENAME}}, duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|{{int:help}}]]',
00342 'searchsubtitle'            => 'Kun nemi \'\'\'[[:$1]]\'\'\'  ([[Special:Prefixindex/$1|duka shafuna masu farawa da "$1"]]{{int:pipe-separator}}[[Special:WhatLinksHere/$1|duka shafuna masu mahaɗi zuwa "$1"]])',
00343 'searchsubtitleinvalid'     => "Kun nemi '''$1'''",
00344 'notitlematches'            => 'Babu kan shafin da ya dace',
00345 'notextmatches'             => 'Babu wani matanin da ya dace',
00346 'prevn'                     => 'baya {{PLURAL:$1|$1}}',
00347 'nextn'                     => 'gaba {{PLURAL:$1|$1}}',
00348 'viewprevnext'              => 'Duba ($1 {{int:pipe-separator}} $2) ($3)',
00349 'search-result-size'        => '$1 ({{PLURAL:$2|1 kalma|$2 kalmomi}})',
00350 'search-redirect'           => '(turawa daga $1)',
00351 'search-section'            => '(sashe $1)',
00352 'search-suggest'            => 'Kuna nufin: $1',
00353 'search-interwiki-caption'  => 'Shire-shire masu dangantaka',
00354 'search-interwiki-default'  => 'Sakamakon $1:',
00355 'search-interwiki-more'     => '(ƙari)',
00356 'search-mwsuggest-enabled'  => 'Tare da shawarwari',
00357 'search-mwsuggest-disabled' => 'Banda shawarwari',
00358 'searchall'                 => 'duka',
00359 'nonefound'                 => "'''Hattara''': Galibi wasu sararen suna ƙalilan kawai ake nemowa.
00360 Ku gwada tare da amfani da \"all:\" don bincikar duka shafunan (har da shafunan muhawara, mulaye, d.s.), ko kuma ku yi amfani da sararin sunan da kuke so.",
00361 'powersearch'               => 'Sahihin nema',
00362 'powersearch-legend'        => 'Sahihin nema',
00363 'powersearch-ns'            => 'Binciki sararen sunaye:',
00364 'powersearch-redir'         => 'Nuna turawa gaba',
00365 'powersearch-field'         => 'Neemo',
00366 'powersearch-toggleall'     => 'Duka',
00367 
00368 # Preferences page
00369 'preferences'       => 'Saituttuka',
00370 'mypreferences'     => 'Saituttukana',
00371 'searchresultshead' => 'Nema',
00372 
00373 # User rights
00374 'userrights-reason' => 'Dalili:',
00375 
00376 # Groups
00377 'group-sysop' => 'Masu hukunci',
00378 
00379 'grouppage-sysop' => '{{ns:project}}:Masu hukunci',
00380 
00381 # User rights log
00382 'rightslog' => "Rajistan bayar da izini ga ma'aikata",
00383 
00384 # Associated actions - in the sentence "You do not have permission to X"
00385 'action-edit' => 'gyara wannan shafi',
00386 
00387 # Recent changes
00388 'nchanges'                       => '{{PLURAL:$1|sauyi|sauye-sauye}} $1',
00389 'recentchanges'                  => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan',
00390 'recentchanges-legend'           => 'Zaɓi na sauye-sauyen baya-bayan nan',
00391 'recentchanges-feed-description' => 'Bi sawun sauye-sauyen ƙarshe na wikin da ke cikin wannan kwarare',
00392 'rcnote'                         => "A nan ƙasa an nuna {{PLURAL:$1|sauyi '''1'''|sauye-sauyen ƙarshe '''$1'''}} a cikin {{PLURAL:$2|awowi 24 da suka shige|'''$2''' kwanaki}}, har zuwa $5, $4.",
00393 'rclistfrom'                     => 'Nuna sabbin sauye-sauye tun daga $1',
00394 'rcshowhideminor'                => '$1 ƙananen sauye-sauye',
00395 'rcshowhidebots'                 => 'Rabuwat $1',
00396 'rcshowhideliu'                  => "$1 Ma'aikata logaggi",
00397 'rcshowhideanons'                => "$1 ma'aikata masu ɓoyayye suna",
00398 'rcshowhidemine'                 => '$1 sauye-sauyena',
00399 'rclinks'                        => 'Nuna sauye-sauye $1 na ƙarshe a cikin kwanaki $2 na baya<br />$3',
00400 'diff'                           => 'bamban',
00401 'hist'                           => 'Tarihi',
00402 'hide'                           => 'Ɓoye',
00403 'show'                           => 'Nuna',
00404 'minoreditletter'                => 'm',
00405 'newpageletter'                  => 'N',
00406 'boteditletter'                  => 'b',
00407 'rc-enhanced-expand'             => 'Nuna ƙananan bayannai (ana buƙatar JavaScript)',
00408 'rc-enhanced-hide'               => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
00409 
00410 # Recent changes linked
00411 'recentchangeslinked'         => 'Sauye-sauye masu dangantaka',
00412 'recentchangeslinked-title'   => 'Bin sawun shafuna masu dangantaka da "$1"',
00413 'recentchangeslinked-summary' => "Wannan jerin sauye-sauye ne da aka yi kan shafuna masu mahaɗi. Shafunan da ke cikin [[Special:Watchlist|jerin kan idonku]] an haɓaka su da '''gwaɓi'''",
00414 'recentchangeslinked-page'    => 'Sunan shafi:',
00415 'recentchangeslinked-to'      => 'Nuna sauye-sauyen shafunan da ke da mahaɗi da wannan shafin',
00416 
00417 # Upload
00418 'upload'            => 'Girke fayil',
00419 'uploadlogpage'     => 'Rajistan girke fayiloli',
00420 'filedesc'          => 'Taƙaici',
00421 'fileuploadsummary' => 'Taƙaici:',
00422 'uploadedimage'     => 'an girke "[[$1]]"',
00423 
00424 # File description page
00425 'filehist'                  => 'Tarihin fayil',
00426 'filehist-help'             => 'ku Latsa rana/lokaci ku ga fayil yadda yake a wannan lokaci',
00427 'filehist-deleteone'        => 'soke',
00428 'filehist-current'          => 'na yanzu',
00429 'filehist-datetime'         => 'Rana/Lokaci',
00430 'filehist-thumb'            => 'Wadar sufa',
00431 'filehist-thumbtext'        => 'Wadar sufa ta zubin $1',
00432 'filehist-user'             => "Ma'aikaci",
00433 'filehist-dimensions'       => 'Kusurwowi',
00434 'filehist-comment'          => 'Bahasi',
00435 'imagelinks'                => 'Amfani da fayil',
00436 'linkstoimage'              => '{{PLURAL:$1|Wannan shafi yana|wanɗannan shafuna $1 suna}} amfani da wannan fayil:',
00437 'sharedupload'              => 'Wannan fayil na da tushe daga $1 kuma wasu shire-shire suna iya amfani da shi.',
00438 'uploadnewversion-linktext' => 'Ɗauki sabon zubi na wannan fayil',
00439 
00440 # File reversion
00441 'filerevert-comment' => 'Dalili:',
00442 
00443 # File deletion
00444 'filedelete-comment'          => 'Dalili:',
00445 'filedelete-submit'           => 'Soke',
00446 'filedelete-reason-otherlist' => 'Wani dalili',
00447 
00448 # Statistics
00449 'statistics' => 'Alƙalumma',
00450 
00451 'brokenredirects-delete' => 'soke',
00452 
00453 'withoutinterwiki-submit' => 'Nuna',
00454 
00455 # Miscellaneous special pages
00456 'nbytes'        => '{{PLURAL:$1|bayit|bayit}} $1',
00457 'nmembers'      => '{{PLURAL:$1|mamba|mambobi}} $1',
00458 'prefixindex'   => 'Duka shafuna masu ɗafa-goshi',
00459 'newpages'      => 'Sabbin shafuna',
00460 'move'          => 'Gusarwa',
00461 'movethispage'  => 'Gusar da wannan shafi',
00462 'pager-newer-n' => '{{PLURAL:$1|sabo 1|sabbi $1}}',
00463 'pager-older-n' => '{{PLURAL:$1|tsoho 1|tsoffi $1}}',
00464 
00465 # Book sources
00466 'booksources'               => 'Littattafai maƙiblata',
00467 'booksources-search-legend' => 'Nemo tushen littattafai',
00468 'booksources-go'            => 'Mu je',
00469 
00470 # Special:Log
00471 'log' => 'Rajistoci ayyuka',
00472 
00473 # Special:AllPages
00474 'allpages'       => 'Duka shafuna',
00475 'alphaindexline' => '$1 zuwa $2',
00476 'prevpage'       => 'Shafi na baya ($1)',
00477 'allpagesfrom'   => 'Nuna shafuna farawa daga:',
00478 'allpagesto'     => 'Nuna shafuna har:',
00479 'allarticles'    => 'Duka shafuna',
00480 'allpagessubmit' => 'Mu je',
00481 
00482 # Special:LinkSearch
00483 'linksearch'    => 'Mahaɗan waje',
00484 'linksearch-ns' => 'Sararin suna:',
00485 'linksearch-ok' => 'Nema',
00486 
00487 # Special:ListUsers
00488 'listusers-submit' => 'Nuna',
00489 
00490 # Special:Log/newusers
00491 'newuserlogpage' => 'Rajistan sabbin akwantoci',
00492 
00493 # Special:ListGroupRights
00494 'listgrouprights-members' => '(jerin mambobi)',
00495 
00496 # Email user
00497 'emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
00498 
00499 # Watchlist
00500 'watchlist'         => 'Jerina na bin sawu',
00501 'mywatchlist'       => 'Jerina na bin sawu',
00502 'addedwatchtext'    => "An daɗa shafin \"[[:\$1]]\" a cikin [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].
00503 A nan ne kuma za a yi rajistan dukkan sauye-sauye ga shafin ko shafinsa na muhawara, kuma sunan shafin zai kasance '''mai gwaɓi''' a cikin [[Special:RecentChanges|jerin sauye-sauyen baya-bayan nan]] don sauƙin gani.",
00504 'removedwatchtext'  => 'An fitar da shafin "[[:$1]]" daga [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].',
00505 'watch'             => 'Bin sawu',
00506 'watchthispage'     => 'Bin sawun wannan shafi',
00507 'unwatch'           => 'Daina bin sawu',
00508 'watchlist-details' => '{{PLURAL:$1|$1 shafi|$1 shafuna}} kan jerinku na bin sawu, banda shafunan mahawara.',
00509 'wlshowlast'        => 'Nuna awowi $1 kwanaki $2 na ƙarshe $3',
00510 'watchlist-options' => 'Saituttukan jerin bin sawu',
00511 
00512 # Displayed when you click the "watch" button and it is in the process of watching
00513 'watching'   => 'Bin sawun...',
00514 'unwatching' => 'Daina bin sawu...',
00515 
00516 # Delete
00517 'deletepage'            => 'Soke shafin',
00518 'delete-legend'         => 'Soke',
00519 'confirmdeletetext'     => "Kuna kan hanyar soke wani shafi tare da duk tarihinsa. Ku tabbatar lalle kuna son yin hakan, tare da cewa kun fahimci sakamakon yin haka, kuma kuna yi ne da la'akari da [[{{MediaWiki:Policy-url}}|manufofi]].",
00520 'actioncomplete'        => 'Aiki cikakke',
00521 'deletedtext'           => 'An soke "$1".
00522 Ku duba $2 ku ga rajistan soke-soke na baya-bayan nan.',
00523 'dellogpage'            => 'Rajistan sauye-sauye',
00524 'deletecomment'         => 'Dalili:',
00525 'deleteotherreason'     => 'Wani dalilin:',
00526 'deletereasonotherlist' => 'Wani dalili',
00527 
00528 # Rollback
00529 'rollbacklink' => 'banyewa',
00530 
00531 # Protect
00532 'protectlogpage'              => 'Rajistan ayyukan kariya',
00533 'protectedarticle'            => 'an kare "[[$1]]"',
00534 'modifiedarticleprotection'   => 'an sauya matakin kariya na "[[$1]]"',
00535 'protectcomment'              => 'Dalili:',
00536 'protectexpiry'               => "Wa'adi:",
00537 'protect_expiry_invalid'      => "Lokacin wa'adi bai da tasiri.",
00538 'protect_expiry_old'          => "Lokacin wa'adi ya wuce.",
00539 'protect-text'                => "Kuna iya duba tare da sauya matakin kariya na shafin '''$1'''.",
00540 'protect-locked-access'       => "Akwantinku bai da izinin sauya matakan kariya na shafuna.
00541 Ga dai matakan kariya na yanzu na shafin '''$1''':",
00542 'protect-cascadeon'           => 'A yanzu an kiyaye wannan shafi saboda yana cikin {{PLURAL:$1|wannan shafi mai|waɗannan shafuna masu}} kariya mai zuzzubowa.
00543 Kuna iya sake wa wannan shafi matakin kariya, amma hakan ba zai yi tasiri ga kariya mai zuzzubowa ba.',
00544 'protect-default'             => "Lamunce wa duka ma'aikata",
00545 'protect-fallback'            => 'Ana buƙatar izinin "$1"',
00546 'protect-level-autoconfirmed' => "Hana sabbin ma'aikata da ma'aikata maras akwanti",
00547 'protect-level-sysop'         => 'Mahukunta kawai',
00548 'protect-summary-cascade'     => 'zuzzubawa',
00549 'protect-expiring'            => "Wa'adi ran $1 (UTC)",
00550 'protect-cascade'             => 'A kiyaye shafunan da aka haɗa cikin wannan shafi (kariya mai zuzzubowa)',
00551 'protect-cantedit'            => 'Ba ku iya sauya matakan kariya na wannan shafi, saboda ba ku da izinin yi masa gyara.',
00552 'protect-otherreason-op'      => 'Wani dalili',
00553 'restriction-type'            => 'Izini:',
00554 'restriction-level'           => 'Matakin kangewa:',
00555 
00556 # Restrictions (nouns)
00557 'restriction-move'   => 'Gusarwa',
00558 'restriction-create' => 'Ƙirƙira',
00559 
00560 # Undelete
00561 'undeletelink'           => 'duba/maido da',
00562 'undeletecomment'        => 'Dalili:',
00563 'undelete-search-submit' => 'Nema',
00564 
00565 # Namespace form on various pages
00566 'namespace'      => 'Sararin suna:',
00567 'invert'         => 'Jirkita kamu',
00568 'blanknamespace' => '(Babba)',
00569 
00570 # Contributions
00571 'contributions'       => "Gudummuwar ma'aikaci",
00572 'contributions-title' => "Jerin gudummuwar ma'aikaci $1",
00573 'mycontris'           => 'Gudummawata',
00574 'contribsub2'         => 'Na $1 ($2)',
00575 'uctop'               => '(sama)',
00576 'month'               => 'Tun daga wata (da gabansa):',
00577 'year'                => 'Tun daga shekara (da gabanta):',
00578 
00579 'sp-contributions-newbies'  => 'Nuna gudummuwar sabbin akwantoci kawai',
00580 'sp-contributions-blocklog' => 'rajistan hani',
00581 'sp-contributions-search'   => 'Nemo gudummuwa',
00582 'sp-contributions-username' => "Adireshin IP ko sunan ma'aikaci:",
00583 'sp-contributions-submit'   => 'Nemo',
00584 
00585 # What links here
00586 'whatlinkshere'            => 'Mahaɗan wannan shafi',
00587 'whatlinkshere-title'      => 'Shafuna masu mahaɗi da "$1"',
00588 'whatlinkshere-page'       => 'Shafi:',
00589 'linkshere'                => "Waɗannan shafuna sun haɗu da '''[[:$1]]''':",
00590 'isredirect'               => 'shafin turawa',
00591 'istemplate'               => 'gami',
00592 'isimage'                  => 'majigi shigagge',
00593 'whatlinkshere-prev'       => '{{PLURAL:$1|na baya|na baya $1}}',
00594 'whatlinkshere-next'       => '{{PLURAL:$1|na gaba|na gaba $1}}',
00595 'whatlinkshere-links'      => '← mahaɗai',
00596 'whatlinkshere-hideredirs' => '$1 turawa',
00597 'whatlinkshere-hidetrans'  => '$1 game-game',
00598 'whatlinkshere-hidelinks'  => '$1 mahaɗai',
00599 'whatlinkshere-filters'    => 'Matatai',
00600 
00601 # Block/unblock
00602 'blockip'                  => "Hana ma'aikaci",
00603 'ipbreason'                => 'Dalili:',
00604 'ipbreasonotherlist'       => 'Wani dalili',
00605 'ipboptions'               => 'awa 2:2 hours,kwana 1:1 day,kwana 3:3 days,mako 1:1 week,mako 2:2 weeks,wata 1:1 month,wata 3:3 months,wata 6:6 months,shekara 1:1 year,illa masha allahu:infinite',
00606 'ipblocklist'              => "Adireshin IP da ma'aikatan da aka hana",
00607 'ipblocklist-submit'       => 'Nema',
00608 'blocklink'                => 'Hanawa',
00609 'unblocklink'              => 'karɓa',
00610 'change-blocklink'         => 'Canza hanawa',
00611 'contribslink'             => 'Gudummuwa',
00612 'blocklogpage'             => 'Rajistan hani',
00613 'blocklogentry'            => "an hana [[$1]] da wa'adin $2 $3",
00614 'unblocklogentry'          => 'an lamunce wa $1',
00615 'block-log-flags-nocreate' => 'babu damar buɗa sabon akwanti',
00616 
00617 # Move page
00618 'movepagetext'     => "Ku yi amfani da fom na ƙasa don sake sunan shafin, tare da mayar da duka tarihinsa ga sabon sunan.
00619 Tsohon sunan zai nuna sabon sunan.
00620 Kuna iya sabunta dukan mahaɗai da ke nuna tsohon sunan otomatikali.
00621 Idan ba ku yi haka ba, ku duba [[Special:DoubleRedirects|rikitattun mahaɗai]] ko [[Special:BrokenRedirects|katsattsun mahaɗai]].
00622 Ku ke da nauyin tabbatar dukan mahaɗai suna nuna inda ya kamata.
00623 
00624 Wannan shafi '''ba''' za a sake masa suna ba idan akwai wani shafi mai sabon sunan, sai fa idan shafin kwango ne ko yana da mahaɗi kuma bai da tarihin sauye-sauye.
00625 Haka yana nufin za ku iya mayar wa wani shafi tsohon sunansa idan kuka yi kwata, kuma ba za ku iya kwatse wani tsayayyan shafi ba.
00626 
00627 '''Hattara!'''
00628 Yin haka na iya zama wani gagarumin sauyi ga shafi mai farin jini;
00629 Don Allah ku tabbatar kun fahimci sakamakon yin hakan.",
00630 'movepagetalktext' => "Za a gusar da dangantaccen shafin muhawara otomatikali tare da '''sai fa idan''' kinta.
00631 *Akwai wani shafin muhawara wanda ba kango ba a ƙarƙashin sabon sunan, ko
00632 *Kun soke zaɓen ɗan ɗaki na ƙasa.
00633 
00634 A waɗannan halaye, dole ku gusar ko ku game shafin da hannu, idan kuna so.",
00635 'movearticle'      => 'Gusar da shafin:',
00636 'newtitle'         => 'Zuwa sabon kai:',
00637 'move-watch'       => 'Bin sawun wannan shafi',
00638 'movepagebtn'      => 'Gusar da shafin',
00639 'pagemovedsub'     => 'Gusarwa ta cika',
00640 'movepage-moved'   => '\'\'\'"$1" an gusar da shi zuwa "$2"\'\'\'',
00641 'articleexists'    => 'Akwai wani shafi mai wannan suna, koko sunan da kuka zaɓa ba shi da tasiri.
00642 Don Allah ku zaɓi wani suna.',
00643 'talkexists'       => "'''An gusar da shafin shi kansa, amma an kasa gusar da dangantaccen shafin muhawarar, don akwai wani sahfin mai amfani da sunansa.
00644 Don Allah ku game su da hannu.'''",
00645 'movedto'          => 'an gusar zuwa',
00646 'movetalk'         => 'Gusar da shafin mahawara mai alaƙa',
00647 'movelogpage'      => 'Rajistan gushe-gushe',
00648 'movereason'       => 'Dalili:',
00649 'revertmove'       => 'koma',
00650 
00651 # Export
00652 'export' => 'Tsamo shafuna',
00653 
00654 # Thumbnails
00655 'thumbnail-more' => 'Faɗaɗa',
00656 
00657 # Tooltip help for the actions
00658 'tooltip-pt-userpage'             => 'Shafinku na marhabin',
00659 'tooltip-pt-mytalk'               => 'Shafinku na mahawara',
00660 'tooltip-pt-preferences'          => 'Saituttukanku',
00661 'tooltip-pt-watchlist'            => 'Jerin shafunan da kuke bin sawun sauye-sauyensu',
00662 'tooltip-pt-mycontris'            => 'Jerin gudummuwarku',
00663 'tooltip-pt-login'                => 'Ana shawarar ku shiga akwantinku, amma ba dole ba ne',
00664 'tooltip-pt-logout'               => 'Ban kwana',
00665 'tooltip-ca-talk'                 => 'Mahawara kan shafin bayannai',
00666 'tooltip-ca-edit'                 => 'Ana iya gyara wannan shafi
00667 A yi amfani da maɓallin rigya-gani kafin a adina',
00668 'tooltip-ca-addsection'           => 'Fara sabon sashe',
00669 'tooltip-ca-viewsource'           => 'Wannan shafi yana da kariya.
00670 Kuna iya duba tushensa.',
00671 'tooltip-ca-history'              => 'Tsoffin sufofin wannan shafi',
00672 'tooltip-ca-protect'              => 'Kare wannan shafi',
00673 'tooltip-ca-delete'               => 'Soke wannan shafi',
00674 'tooltip-ca-move'                 => 'Gusar da wannan shafi',
00675 'tooltip-ca-watch'                => 'A daɗa wannan shafi cikin jerina na bin sawu',
00676 'tooltip-ca-unwatch'              => 'Ku soke wannan shafi daga jerinku na bin sawu',
00677 'tooltip-search'                  => 'Binciko {{SITENAME}}',
00678 'tooltip-search-go'               => 'A je ga shafi mai wannan suna idan akwai shi',
00679 'tooltip-search-fulltext'         => 'Binciki shafuna masu wannan matani',
00680 'tooltip-n-mainpage'              => 'Duba shafin Marhabin',
00681 'tooltip-n-mainpage-description'  => 'Duba shafin marhabin',
00682 'tooltip-n-portal'                => 'A game da wannan shiri, abinda za a iya yi, ina za a samu abubuwa',
00683 'tooltip-n-currentevents'         => 'Nemo bayannai kan yanayin labarun yau',
00684 'tooltip-n-recentchanges'         => 'Jerin sabin sauye-sauye a wannan Wiki',
00685 'tooltip-n-randompage'            => 'Nuno wani shafi da ka',
00686 'tooltip-n-help'                  => 'Nuno taimako',
00687 'tooltip-t-whatlinkshere'         => 'Jerin duk shafunan Wiki da ke da mahaɗi a nan',
00688 'tooltip-t-recentchangeslinked'   => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan a shafuna masu mahaɗi daga wannan shafi',
00689 'tooltip-feed-rss'                => 'Kwararen RSS na wannan shafi',
00690 'tooltip-feed-atom'               => 'Kwararen Atom na wannan shafi',
00691 'tooltip-t-contributions'         => "Duba jerin gudummuwar wannan ma'aikaci",
00692 'tooltip-t-emailuser'             => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
00693 'tooltip-t-upload'                => 'Girke fayiloli',
00694 'tooltip-t-specialpages'          => 'Jerin duk shafuna na musamman',
00695 'tooltip-t-print'                 => 'Wannan shafi a sufar bugawa',
00696 'tooltip-t-permalink'             => 'Mahaɗin dindindin zuwa ga zubin baya na wannan shafi',
00697 'tooltip-ca-nstab-main'           => 'Duba shafin bayannai',
00698 'tooltip-ca-nstab-user'           => "Duba shafin ma'aikaci",
00699 'tooltip-ca-nstab-special'        => 'Wannan shafi ne na musamman, ba za ku iya yi masa gyara ba',
00700 'tooltip-ca-nstab-project'        => 'Duba shafin shirin',
00701 'tooltip-ca-nstab-image'          => 'Duba shafin fayil',
00702 'tooltip-ca-nstab-template'       => 'Duba mulun',
00703 'tooltip-ca-nstab-category'       => 'Duba shafin rukuni',
00704 'tooltip-minoredit'               => 'Alamta wannan a matsayin ƙaramin gyara',
00705 'tooltip-save'                    => 'Ku adana sauye-sauyenku',
00706 'tooltip-preview'                 => 'Ku tantance sauye-sauyenku, don Allah ku yi amfani da wannan kafin ku adana su:',
00707 'tooltip-diff'                    => 'Na nuna sauye-sauyen da kuka yi wa matanin',
00708 'tooltip-compareselectedversions' => 'Duba bambanci tsakanin zaɓaɓɓun zubi biyu na wannan shafi',
00709 'tooltip-watch'                   => 'Ku daɗa wannan shafi cikin jerinku na bin sawu',
00710 'tooltip-rollback'                => '"Banyewa" tana soke sauye-sauyen da mutunen baya ya yi da kiliki guda',
00711 'tooltip-undo'                    => '"Janyewa" tana soke wannan gyaran ta kuma buɗa fom kin gyara mai rigya-gani.
00712 Tana ba da damar bayyana dalilin soke gyaran.',
00713 
00714 # Browsing diffs
00715 'previousdiff' => 'Sauyin baya',
00716 'nextdiff'     => 'Gyaran gaba →',
00717 
00718 # Media information
00719 'file-info-size' => 'pikisal $1 × $2, girman fayil: $3, irin MIME: $4',
00720 'file-nohires'   => 'Babu wata babbar saƙa.',
00721 'svg-long-desc'  => 'Fayil kin SVG, saƙar fikisal $1 x $2, girman fayil: $3',
00722 'show-big-image' => 'Cikakkar saƙa',
00723 
00724 # Special:NewFiles
00725 'ilsubmit' => 'Nema',
00726 
00727 # Bad image list
00728 'bad_image_list' => 'Fasalin yana kamar haka:
00729 
00730 Za a lura da layukan jeri kawai (masu farawa da *).
00731 Zaren farko a kan layi ya kamata ya nuna fayil maras kyau.
00732 Sauran mahaɗai a kan layin keɓaɓɓu ne, wato zuwa ga shafuna inda fayil kin zai iya kasancewa.',
00733 
00734 # Metadata
00735 'metadata'          => 'bayannan meta',
00736 'metadata-help'     => 'Wannan fayil ya ƙumshi ƙarin bayani daga kyamarar dijita ko sikanan da aka yi amfani da su.
00737 Idan an sauya fayil kin, to wasu bayannan na ainahi ba za su fito ba sosai a cikin sabon fayil kin.',
00738 'metadata-expand'   => 'Nuna ƙananan bayannai',
00739 'metadata-collapse' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
00740 'metadata-fields'   => 'Gurabun bayannan meta na EXIF da ke jere cikin wannan saƙo, za a saka su ne cikin shafin zayyana majigin, idan aka taƙaita jadawalin bayannan metan.
00741  Wasu gurabun za a ɓoye su bisa manufa.
00742 * make
00743 * model
00744 * datetimeoriginal
00745 * exposuretime
00746 * fnumber
00747 * isospeedratings
00748 * focallength
00749 * artist
00750 * copyright
00751 * imagedescription
00752 * gpslatitude
00753 * gpslongitude
00754 * gpsaltitude',
00755 
00756 # External editor support
00757 'edit-externally'      => 'Gyara wannan fayil da wani safuwai daban',
00758 'edit-externally-help' => '(Duba [https://www.mediawiki.org/wiki/Manual:External_editors bayannan shimfiɗawa] don ƙarin bayani)',
00759 
00760 # 'all' in various places, this might be different for inflected languages
00761 'watchlistall2' => 'duka',
00762 'namespacesall' => 'duka',
00763 'monthsall'     => 'duka',
00764 
00765 # Watchlist editing tools
00766 'watchlisttools-view' => 'Duba sauye-sauyen da suka dace',
00767 'watchlisttools-edit' => 'Duba kuma gyara jerin bin sawu',
00768 'watchlisttools-raw'  => 'Gyara jerin bin sawu',
00769 
00770 # Special:FileDuplicateSearch
00771 'fileduplicatesearch-submit' => 'Nema',
00772 
00773 # Special:SpecialPages
00774 'specialpages' => 'Shafuna na musamman',
00775 
00776 );